Dangane da babbar tawagar Tolo Safiran Noor
An assasa shi a shekarar 2018
Binciki tarihinmu
Yin ƙaura, tafiya ƙasar waje domin karatu, karɓar biza, abubuwa ne da muka saba da jin su a wannan lokacin. Tawagarmu na tare da ku domin yi muku duk waɗannan ayyukan cikin ƙanƙanin lokaci; a farashi mafi rahusa kuma hanya mafi kyau a kamfanin Tolu Sefiran Noor, tawagarmu ta mutum ashirin na tare da ku. Ayyukanmu da suka shafi tafiya zuwa shahararrun ƙasashen duniya saboda karatu ne, kuma a halin yanzu muna gabatar da ayyukanmu a jami'o'i sama da talatin na duniya.
Ku bibiyemu a taruka...
Bidiyoyin kamfanin Tolo Safiran Noor
Ayyuka masu yawa
A tare da mu, ku nefi mafi kyau ....
A tare da mu, ku nefi mafi kyau....



Tafiya ƙasashen waje Karatu, aikinmu ne...
Kamfanin Tolo Sefiran Noor ta hanyar ɗaukar ƙwararrun ma’aikata a fannin alaƙa mai tasiri, programming, kula da ma’aikata, da sauransu.. da kuma gogewar aiki na kusan shekara goma, sun samar muku da yanayin da zaku iya cimma mafi kyau.
+0
‘Yan tawaga
+0
Daga ƙasashe mabambanta
Tun daga shekarar 2019 muke gabatar da ayyuka masu inganci
Assasa kamfani
A shekarar 2019 mun assasa kamfaninmu
Karɓar duka lasisin da ake buƙata
A shekarar 2020 mun karɓi duka lasisin da ake buƙata
Bunƙasa ayyuka
A shekarar 2021 mun bunƙasa ayyukanmu zuwa duka sassan Iran
Bada wakilci
Abunda muke nema a halin yanzu shi ne mu ƙara yawan wakilanmu
Muna ɗaukar aiki
Shiga tawagarmu
Domin neman shiga tawagarmu taTolo Safiran Noor kuna iya tura muna da Vitae (CV) ɗinku, zamu tuntuɓeku ba tare da ɓata lokaci ba.

Aghaye Hadi Hojberi
Ƙwararre a sashen lissafin kuɗi

Khanom Sahar Rezayi
Mai fassara kuma gwana a al’amuran da suka shafi karatu

Aghaye Abolfazl Hoseinzadeh
Mai fassara kuma gwani a al’amuran da suka shafi karatu

Janab Alhaji Hamed Jan Beigi
masani a kan shigarwa da rajista

Misis Elham Hasani
Cibiyar Wutar Lantarki ta Iran

Misis Zahra Alshaib
mai fassara na harshen Larabci.

Janab Alhaji Farzad Amiri
wakilin ƙasar Afghanistan.

Janab Alhaji Kermeshi
wakili a birnin Tehran.
Lasisinmu
Amincewa daga wurinku, karɓar admission daga wurinmu
Muna masu alfaharin sanar da ku cewa a tsawon shekara 9 da mukayi a wannan aiki, muna aiki da jami’o’i sama da 30 yanzu haka kuma mun samu mafi kyawon natija.



